Loading ...
Sorry, an error occurred while loading the content.
 • Back
 • About Group

 • Join Group
1 member, 333 messages added in the last 7 days

Group Description

Barka da zuwa Majalisar 'Yan Arewa inda 'yan asalin yankin Arewacin Nijeriya ke tattaunawa kan nasarori da kuma matsalolin yankin da suka shafi tattalin arziki, ilimi, aikin yi, hanyoyi, ruwan sha da sauransu tare da bayar da gudunmawa bisa hanyoyin magancesu. Har ila yau kuma majalisar wata kafa ce dake baiwa 'Yan Arewan damar tattaunawa kan duk wani al'amari da ya shafi kasarsu, Nijeriya da abin dake gudana a duniya baki daya.
Ba a yarda cikin tattaunawa ko muhawara dan/'yar majalisar ya/ta rika zagi ko cin mutuncin wani/wata memba, ko kuma cin zarafin addini ko kabilar wani/wata memba ba. Wajibi ne a rika tattaunawa da bada shawarwari cikin tattausan harshe da kyawawan kalamai don nemowa Arewa da Nijeriya kyakkyawar makoma.
Ana iya bada gudummawa cikin harsunan Hausa da Turanci.
__________________________________________________________________________

This is an avenue for constructive contributions from Nigerians of Northern extraction on development, achievements, failures as well as obstacles that hinder the social, educational, political and economic advancement of the region in particular and Nigeria in general and making efforts towards proferring lasting solutions from individual and/or collective perspectives. It also serves as a forum through which Northerners can bare their minds on topical issues and events around the globe.
Discussions can be in both Hausa and English languages.Yakubu Muhammad Rigasa,
Owner/Chief Moderator,
Majalisar 'Yan Arewa.

Group Information

 • 1737
 • Politics
 • Apr 22, 2008
 • English

Group Settings

 • This is a restricted group.
 • Attachments are permitted.
 • Members cannot hide email address.
 • Listed in Yahoo Groups directory.
 • Membership requires approval.
 • Messages from new members require approval.
 • All members can post messages.

Message History